Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta ayyana Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen ...
Labarin Seaman Abbas Haruna mai cike da abin tausayi wanda aka nuna a shirin ‘Brekete’ ya sa kwamitin majalisar wakilai na ...
A cewar NEMA, kawo yanzu an gano gawawwakin fasinjoji 9, sannan ana cigaba da gudanar da aikin ceto. An yi nasarar ceto ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Ryan Wesley Routh, mai shekaru 58, ya bayyana a karon farko a kotun tarayya da ke West Palm Beach, Florida, a ranar Litinin.
Wasu ‘yan tsirarun jami’an sojin da aka dorawa alhakin tsare ofishin jakadancin Amurka ne kawai suka rage, a cewar mai magana ...
Matsalar harbi da bindiga da aka samu a wata makarantar sakandare a Georgia, wata matashiya ce dake nuna yadda makamai suka ...
Wata sanarwa da Kakakin rundunar Manjo Stephen Nantip Zhakom ya fitar a ranar Talata ta ce an kama makaman ne a wani same da ...
Shirin fadar shugaban kasa na maida ababen hawa zuwa masu amfani da iskar gas samfurin CNG ya soma aiki da rabon kayayyakin ...
A yau Asabar ake yin zaben kujerar gwamna a jihar Edo da ke yankin Niger Delta a Najeriya cikin tsauraran matakan tsaro, ko ...
Hukumar EFCC a Najeriya ta jaddada cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ruwa a jallo, akan zargin ...
Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar mutane 5,000 sannan akalla ...