A wata sanarwa da ya fitar ta hannu kakakinsa Bayo Onanuga, Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga duk wanda bai gamsu da ...
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na ...
A hukumance, an fitar da ranakun da kungiyar ‘yan wasan Najeriya ta Super Eagles za ta kara da ta Libya a wasannin neman ...
Shugaban na Najeriya ya kuma yaba da yadda sauran ‘yan takara suka nuna dattaku yayin gudanar da zaben wanda ya ce an gudanar ...
Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya Mista Babachir David Lawal ya zargi shugaba Bola Tinubu da ware mukaman gwamnati masu ...
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta ayyana Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen ...
Hukumar EFCC a Najeriya ta jaddada cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ruwa a jallo, akan zargin ...
A yau Asabar ake yin zaben kujerar gwamna a jihar Edo da ke yankin Niger Delta a Najeriya cikin tsauraran matakan tsaro, ko ...
Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar ...
Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar mutane 5,000 sannan akalla ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni ...